El-Rufai ya rattaba hannu a kasafin kudin 2018
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya rattaba hannu a kasafin kudin badi na kimanin Naira biliyan 216. Daga cikin wannan kasafin kudin, an kasafta Naira biliyan 51.5 ga bangaren ilimi, kiwon lafiya da inganta ayyukan more rayuwa.

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya rattaba hannu a kasafin kudin badi na kimanin Naira biliyan 216.
Daga cikin wannan kasafin kudin, an kasafta Naira biliyan 51.5 ga bangaren ilimi, kiwon lafiya da inganta ayyukan more rayuwa.