Emefiele ya tabbatar da komawa Gwamnan bankin CBN karo na biyu

An tabbatar da nada Godwin Emiefile Gwamnan Babban Bankin Najeriya a karo na biyu. An bayyana nada Godwin Emiefile a matsayin Gwamnan CBN a wani taron kungiyar wanda suka mallaki kadarori ta Najeriya AACN da aka yi a birnin Landan a safiyar yau Alhamis. Godwin Emiefile zai kammala wa’adin sa na farko ne wanda zai […]

Emefiele ya tabbatar da komawa Gwamnan bankin CBN karo na biyu

Godwin Emefiele, Gwamnan Babban Bakin Najeriya (CBN).

An tabbatar da nada Godwin Emiefile Gwamnan Babban Bankin Najeriya a karo na biyu.

An bayyana nada Godwin Emiefile a matsayin Gwamnan CBN a wani taron kungiyar wanda suka mallaki kadarori ta Najeriya AACN da aka yi a birnin Landan a safiyar yau Alhamis.

Godwin Emiefile zai kammala wa’adin sa na farko ne wanda zai cika ranar 2 ga watan Yuni 2019.