Ezekwesili ta janye daga neman takarar shugabancin Najeriya

‘Yar takarar shugabancin Najeriya ta jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili, ta janye daga takarar shugabancin Najeriya a zaben watan Faburairu 2019. A cewar kakakin kungiyar kamfen din ‘yar takarar Ozioma Ubabukoh, Ezekwesili yanzu za ta mayar da hankali ne wurin shiga gamayyar jam’iyyun da za su kwace mulki daga jam’iyyar APC da jam’iyyar PDP cin zabe. […]

Ezekwesili ta janye daga neman takarar shugabancin Najeriya

‘Yar takarar shugabancin Najeriya ta jam’iyyar ACPN, Oby Ezekwesili, ta janye daga takarar shugabancin Najeriya a zaben watan Faburairu 2019.

A cewar kakakin kungiyar kamfen din ‘yar takarar Ozioma Ubabukoh, Ezekwesili yanzu za ta mayar da hankali ne wurin shiga gamayyar jam’iyyun da za su kwace mulki daga jam’iyyar APC da jam’iyyar PDP cin zabe.

‘Yar takarar ta ce, ta dauki matakin ne bayan ta tattauna da abokan shawararta na ciki da wajen kasar.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta