Fadan kabilanci ya rutsa da kauyen Gwamna Al-Makura
Fadan kabilanci da ke ci gaba da gudana a sassan Jihar Nasarawa ya rutsa da garin Kwandere mahaifar Gwamnan Jihar, Umaru Tanko Al-Makura a ranar Alhamis din makon jiya.