Fadan makiyaya da manoma ya ci mutum daya a Jigawa

Rikicin Fulani makiyaya da manoma a karamar Hukumar Guri da ke Jihar Jigawa ya jawo rasuwar mutum daya sakamakon harbinsa da Fulani makiyayan suka yi da kibiya.