Kananan Labarai• Created October 19, 2012 23:00
Fadar Shugaban kasa za ta lashe abincin Naira biliyan daya da rabi a badi
Fadar Shugaban kasa za ta kashe Naira biliyan daya da miliyan 553 kan abinci a shekara mai zuwa, kamar yadda ya ke kunshe a kasafin kudin badi da Shugaba Goodluck Jonathan ya mika ga Majalisar Dokoki ta kasa a ranar Larabar makon jiya.