Fafaroma ya gana da Limamin Jami’ar al-Azhar
Fafaroma Francis ya yi wata tattaunawa da manyan shugabannin mazhabar Sunna ta Musulunci a fadar batican domin kyautata alaka tsakanin manyan addinan duniya biyu a farkon makon nan.