Fahimtar Bamaguje

Wani Bamaguje ne ya wuce ta wata makarantar allo sai ya ji ana cewa: “Haa karami, haa babba!” Da ya dawo sai ya ga yaro yana kuka sai ya ce: “Haba, ai tun da na ji ana haa karami, haa babba sai an yi zalunci” Daga Amiru Labaran Funtuwa

Fahimtar Bamaguje
Fahimtar Bamaguje

Wani Bamaguje ne ya wuce ta wata makarantar allo sai ya ji ana cewa: “Haa karami, haa babba!” Da ya dawo sai ya ga yaro yana kuka sai ya ce: “Haba, ai tun da na ji ana haa karami, haa babba sai an yi zalunci”

Daga Amiru Labaran Funtuwa