Faifan bidiyon kalaman Kwamishinan Kano a kan zuwan Kwankwaso

A faifan bidiyo, an jiyo Kwashina a Jihar Kano, Abdullahi Abbas yana cewa za su jifa shaidanin siyasar Kano. Sannan kuma ya nuna yadda suka yi arangama a Minjibir da Hawan Daushe. Ku kalli bidiyon domin jin cikakken bayani.