Faifan bidiyon ta”aziyar Aisha Buhari da Gwamna Dankwambo a gidan Sanata Goje
Ku kalli faifan bidiyon yadda ta’aziyar Aisha Buhari, wadda ta samu rakiyar Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahin Hassan Dankwambo a gidan sanata Danjuma Goje. a bidiyon, Sanata Danjuma ya ce tun da suka rantsar da Dankwambo, bai sake zuwa gidansa ba duk da cewa da can gidan wajen zuwansa ne.

Ku kalli faifan bidiyon yadda ta’aziyar Aisha Buhari, wadda ta samu rakiyar Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahin Hassan Dankwambo a gidan sanata Danjuma Goje.
a bidiyon, Sanata Danjuma ya ce tun da suka rantsar da Dankwambo, bai sake zuwa gidansa ba duk da cewa da can gidan wajen zuwansa ne.