Fani-Kayode ya vara kan ci gaba da tsare shi da EFCC ke yi
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Mista Femi Fani-Kayode, ya bara kan ci gaba da tsare shi da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa (EFCC) ba bisa doka ba.