Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa
Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.
Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan Arewacin kasar nan.
Kasuwar Damaturu a Jihar Yobe
Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 42,000
Buhun masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 50,000
Buhun Sabon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 33,000
Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 40,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 — Naira 52,000
Buhun Jan wake mai nauyin kilo — 100 Naira 54,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 — Naira 42,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 — Naira 82,000.
Kasuwar Hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna
Buhun farar masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 31,000.
Buhun farar masara sabuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 31,000
Buhun jar masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 50,000.
Buhun jar masara sabuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 33,000
Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 — Naira 75,000
Buhun Dawa mai nauyin kilo 100 — Naira 58,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 — Naira 32,000
Buhun farin wake tsoho mai nauyin kilo 100 — Naira 64,000
Buhun farin wake sabo mai bauyin kilo 100 — Naira 52,000
Buhun dauro mai nauyin kilo 100 — Naira 60,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 — Naira 37,000
Buhun gyada mai nauyin kilo 100 — Naira 76,000.
Kasuwar Abujan Bula a Jihar Gombe
Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 35,000
Buhun tsohuwar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 42,000
Buhun sabon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 28,000
Buhun tsohon gero mai nauyin kilo 100 — Naira 30,000
Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100 — Naira 55,000.
Kasuwar Hatsi ta Jingir a Jihar Filato
Buhun farar masara mai nauyin kilo 100 — Naira 30,000.
Buhun rar masara tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 30,000.
Buhun shinkafa mai kilo 100 — Naira 80,000
Buhun waken soya mai nauyin kilo — 100 Naira 35,000
Buhun dawa mai nauyin kilo 100 — Naira 55,000
Buhun dauro mai nauyin kilo 100 — Naira 60,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 — Naira 38,000
Buhun farin wake tsoho mai nauyin kilo 100 —Naira 63,000
Buhun farin wake sabo mai nauyin kilo 100 — Naira 55,000
Buhun gyada mai nauyin kilo 100 — Naira 76,000.
Kasuwar Kankiya a Jihar Katsina
Buhun masara tsohuwa mai nauyin kilo 100— Naira 32,000
Buhun masara sabuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 32,000
Buhun dawa tsohuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 40,000
Buhun dawa sabuwa mai nauyin kilo 100 — Naira 36,000
Buhun gero mai nauyin kilo 100 — Naira 32,000
Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 — Naira 48,000
Buhun waken suya mai nauyin kilo 100 — Naira 40,000
Buhun shinkafa casassa mai nauyin kilo 100 — Naira 44,000
Buhun shinkafa maras casa mai nauyin kilo 100 — Naira 24,000
Buhun alkama mai nauyin kilo 100 — Naira 56,000
Buhun gyada mai mai nauyin kilo 100 — Naira 52,000.