Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Farashin hatsi yana bambanta a tsakanin kasuwannin Arewa.

Farashin amfanin gona a kasuwannin Arewa

Kayan hatsi

Farashin kayan amfanin gona a wannan mako daga wasu kasuwannin kayan abinci a sassan Arewacin kasar nan.

Kasuwar Damaturu a Jihar Yobe

Buhun masara mai nauyin kilo 100 Naira 34,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100 Naira 35, 000

Buhun farin wake mai nauyin kilo 100 Naira 73, 000

Buhun jan wake mai nauyin kilo 100 Naira 74,000

Buhun tsohuwar gyada mai tsaba mai nauyin kilo 100 Naira 83,000

Buhun sabuwar gyada mai nauyin kilo 100 Naira 78,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100-Naira 45,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100-Naira 81,000

Kasuwar hatsi ta Saminaka a Jihar Kaduna

Buhun jar masara mai nauyin kilo 100-Naira 28,000

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 28,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 75,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 55,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000

Buhun farin wake tsoho mai nauyin kilo 100-Naira 66,000

Buhun farin wake sabo mai nauyin kilo 100-Naira 62,000

Buhun dauro mai nauyin kilo 100-Naira 66,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100-Naira 38,000

Buhun gyada mai nauyin kilo 100- Naira 76,000

Kasuwar Batsari a Jihar Katsina

Buhun masara mai nauyin kilo 100 Naira 36,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100 Naira 32,000

Buhun jar dawa mai nauyin kilo 100- Naira 34,000

Buhun farar dawa mai nauyin kilo 100- Naira 32,000

Buhun wake mai nauyin kilo 100 Naira 55,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100 Naira 32,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100 Naira 82,000

Kasuwar Tudun hatsi a Jihar Gombe

Buhun sabuwar masara mai nauyin kilo 100-Naira 31,500

Buhun sabon gero mai nauyin kilo 100 Naira 32,000

Buhun tsohon wake mai nauyin kilo 100 Naira 75,000

Buhun sabon wake mai nauyin kilo 100 Naira 62,000

Kasuwar hatsi ta Jingir a Jihar Filato

Buhun jar masara mai nauyin kilo 100-Naira 30,000

Buhun farar masara mai nauyin kilo 100-Naira 30,000

Buhun shinkafa mai nauyin kilo 100- Naira 75,000

Buhun dawa mai nauyin kilo 100- Naira 56,000

Buhun waken soya mai nauyin kilo 100- Naira 32,000

Buhun farin wake tsoho mai nauyin kilo 100-Naira 75,000

Buhun farin wake sabo mai nauyin kilo 100-Naira 65,000

Buhun dauro mai nauyin kilo 100-Naira 63,000

Buhun gero mai nauyin kilo 100-Naira 42,000

Buhun gyada mai nauyin kilo 100- Naira 76,000

Uwargidan Sanata Goje ta tallafa wa mata da matasa a Gombe

An kama bokaye 2 kan zargin yi wa shugaban Zambiya asiri

Kirsimeti: FRSC ta aike jami’ai 1,539 zuwa Kano

Gwamnatin Kano na shirin tara harajin 80bn a 2025