Farashin buhun shinkafa zai dawo Naira dubu shida, Inji Kungiyar RIFAN

Kungiyar manoman shinkafa na kasa wacce ake kira RIFAN ta ce za ta rage farashin buhun shinkafar gida daga Naira dubu 18 zuwa Naira dubu shida a watanni masu zuwa. Shugaban Kungiyar, Alhaji Aminu Goronyo shi ne ya bayyana haka yayin taron da kungiyar masu sarrafa shinkafa suka yi da Ministan Albarkatun Noma da Raya […]

Farashin buhun shinkafa zai dawo Naira dubu shida, Inji Kungiyar RIFAN

Kungiyar manoman shinkafa na kasa wacce ake kira RIFAN ta ce za ta rage farashin buhun shinkafar gida daga Naira dubu 18 zuwa Naira dubu shida a watanni masu zuwa.
Shugaban Kungiyar, Alhaji Aminu Goronyo shi ne ya bayyana haka yayin taron da kungiyar masu sarrafa shinkafa suka yi da Ministan Albarkatun Noma da Raya Karkara, Cif Audu Ogbeh a Abuja, a jiya.
Goronyo ya ce kodayake Kungiyar Manomana Shinkafa ta RIFAN da kungiyar masu sarrafa shinkafa sun amince su tsayar da farashin shinkafa da a yanzu ake sayarwa Naira Dubu 13 zuwa dubu 13 da 500 zuwa Naira dubu shida.

Matsalar Tsaro: Dole mu faɗakar da mutane yadda za su kare kansu – ACF

Majalisa ta buƙaci sojoji su kawo ƙarshen Lakurawa

Ɗan Aljeriya ya shiga hannu kan safarar makamai a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna