…Farashin kayan abinci a Ibadan ya karu
Wakilinmu ya ziyarci babbar kasuwar Bodija da ke birnin Ibadan a inda ya gano cewa, isowar watan Ramadan, bai sa farashin kayan abinci sun karu, kamar yadda aka saba saya makonni biyu da wucewa ba.