Farashin shinkafa zai faxi warwas a kasuwannin kasar nan – Kani Faggo

Tsohon babban sakataren a ma’aikatar filaye da safiyo kuma fitaccen manomi daga yankin karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi Alhaji Kani Abubakar Faggo ya bayyana cewa sakamakon yadda bana aka yi noma sosai a sassa daban-daban na kasa nan da watanni masu zuwa farashin shinkafa da masara da sauran kayan abinci za su fadi kasa […]

Farashin shinkafa zai faxi warwas a kasuwannin kasar nan – Kani Faggo
Farashin shinkafa zai faxi warwas a kasuwannin kasar nan – Kani Faggo

Tsohon babban sakataren a ma’aikatar filaye da safiyo kuma fitaccen manomi daga yankin karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi Alhaji Kani Abubakar Faggo ya bayyana cewa sakamakon yadda bana aka yi noma sosai a sassa daban-daban na kasa nan da watanni masu zuwa farashin shinkafa da masara da sauran kayan abinci za su fadi kasa warwas.