Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa ya kwanta dama
Allah Ya yi wa Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa rasuwa. Kafin rasuwar sa, Farfesa Indabawa shaihin malami ne, kana manazarci na jami’ar Bayero ta Kano kuma shi ne mataimakin shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano. Ya rasu ne ranar Alhamis 6 ga watan Yuni 2019. Allah Ya gafarta masa, Ya sa Jannatul Firdausi itace […]
Allah Ya yi wa Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa rasuwa.
Kafin rasuwar sa, Farfesa Indabawa shaihin malami ne, kana manazarci na jami’ar Bayero ta Kano kuma shi ne mataimakin shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano. Ya rasu ne ranar Alhamis 6 ga watan Yuni 2019.
Allah Ya gafarta masa, Ya sa Jannatul Firdausi itace makoma. Amin.