Fasa bututun mai: An shawarci ’yan Arewa su daina kai abinci zuwa yankin Neja Delta

A yayin da ’yan ta’addan yankin Neja Delta ke ci gaba da fasa bututun man fetur a yankinsu, Ko’odinetan Gidauniyar Shugaba Muhammadu Buhari,  Alhaji Sani Bello Maikusa ya nemi ’yan Arewa musamman ’yan kasuwa su daina kai kayan abinci zuwa yankin har sai an daina fasa bututun.

Zazzaɓin Lassa ya kashe mutum 214 a Najeriya — NCDC

An kama masu garkuwa da mutane a Borno 

Rikicin ya kunno kai a Hukumar Alhazan Jihar Delta

Sojoji sun ceto mutane 5 da ISWAP ta sace a Harin Ngoshe