Fashewar Tankar Mai Ya Yi ajalin mutum 94 a Jigawa 

Fashewar tankar man ya yi sanadiyar mutuwar mutum 94, tare da jikkata mutum 50

Fashewar Tankar Mai Ya Yi ajalin mutum 94 a Jigawa 

Wata tanka maƙare da man fetur da ta tashi daga Kano zuwa garin Nguru na Jihar Yobe ta fashe a garin Majia da ke Jihar Jigawa.

Lamarin ya yi sanadiyar mutuwar mutum 94, tare da jikkata mutum 50 da a halin yanzu wuke kwance a asibiti suna karɓar taimakon gaggawa bayan mummunar ƙuna da suka samu.

An yi zargin cewa motar ta kwace ne daga hannun direban ta faɗi inda daga bisani ta kama da wuta.

 

Amurka za ta dawo wa Najeriya N80bn da ta ƙwato daga Diezani

Yadda gwamnati ta yi sulhu da ’yan bindigar Kaduna

‘Da kuɗin yankan farce na je Hajji’

Zambar Intanet: EFCC ta kama ’yan China 4 da wasu 101 a Abuja