Fasinjojin Jirgin Air Peace 140 sun tsallake rijiya da baya
A jiya Talata ne jirgin saman Air Peace da ya taso daga jirgin sama na Fatakwal zuwa Legas inda ya yi saukar gaggawa hakan yasa tayar jirgin ta fashe har ta fice daga jikin jirgin a filin jirgin saman Murtala Muhammed na Legas. Jirgin kirar Boeing 737-300 dai na dauke fasinjoji 133 da kuma ma’aikatan […]
A jiya Talata ne jirgin saman Air Peace da ya taso daga jirgin sama na Fatakwal zuwa Legas inda ya yi saukar gaggawa hakan yasa tayar jirgin ta fashe har ta fice daga jikin jirgin a filin jirgin saman Murtala Muhammed na Legas.
Jirgin kirar Boeing 737-300 dai na dauke fasinjoji 133 da kuma ma’aikatan jirgin 6.
Hukumar jiragen ta sanar cewa, hakan ya faru ne sanadiyyar sauyin yanayi.



