Fillo finnari

Wani Bafulatanni ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Fillo finnari!” Ya ji shiru sai ya kuma cewa: “Fillo finnari jahanannama.” Daga Mudassir Ibrahim Mando Jihar […]

Fillo finnari
Fillo finnari

Wani Bafulatanni ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un! Fillo finnari!” Ya ji shiru sai ya kuma cewa: “Fillo finnari jahanannama.”

Daga Mudassir Ibrahim Mando Jihar Kaduna, 08024122559