Fin nari

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa ina illahi raji’un, Fillo fin nari!” Ya ji shiru sai ya kuma cewa: “Fillo fin nari jahannama!”Daga Nazir Y. Umar […]

Fin nari
Fin nari

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji sai ya shiga bandaki ya kulle, sai gobara ta kama. Duk Larabawa ne a wajen kuma yana so a kawo masa dauki sai ya ce: “Inna lillahi wa ina illahi raji’un, Fillo fin nari!” Ya ji shiru sai ya kuma cewa: “Fillo fin nari jahannama!”
Daga Nazir Y. Umar Fagge- Kano, 08067238125