Dandalin nishadi• Created December 22, 2012 11:32
Fina-finan Hausa: Budaddiyar Wasika zuwa ga Hauwa Farar Lema
A cikin wata jaridar DailyTrust ta ranar 2 ga watan Satumbar 2012 a shafi na 63 na ga wani tsakure na labarinki da aka buga a jaridar Aminiya, mai taken ‘Zan Bar ’Ya’yana Su Shiga Harkar Fim.’