Firayi Ministar Birtaniya ta bukaci Buhari ya bari a rika auren jinsi a Najeriya

Firyi Ministar Birtaniya Theresa May ta bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da shugabannin sauran kasashen da suka mulka a lokacin mulkin mallaka da su bari a rika auren jinsi a kasashensu. Theresa ta yi wannan furucin ne a lokacin taron wadannan kasashen, inda ta ce bai kamata auren jinsi ya zama laifi ba. “Na fahimci […]

Firayi Ministar Birtaniya ta bukaci Buhari ya bari a rika auren jinsi a Najeriya

Firyi Ministar Birtaniya Theresa May ta bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da shugabannin sauran kasashen da suka mulka a lokacin mulkin mallaka da su bari a rika auren jinsi a kasashensu.

Theresa ta yi wannan furucin ne a lokacin taron wadannan kasashen, inda ta ce bai kamata auren jinsi ya zama laifi ba. “Na fahimci cewa an yi wadannan dokokin a wancan lokacin a Birtaniya ne "kuskure wadannan dokoki a wancan lokacin, kuma har yanzu kuskure ne."