Firayiministan bietnam ya roki afuwa kan rusa tattalin arzikin kasarsa da ya yi
Firayiministan kasar bietnam ya roki afuwar al’ummar kasarsa kan yadda ya rusa tattalin arziki, ya kuma sha alwashin bullo da sababbin dabarun kawo sauyi.