Firayiministan Tunusiyya ya yi murabus

Rikicin siyasarTunusiyya ya tursasa wa Firayiminista Jebali sauka daga mukaminsa, inda aka yi kiki kaka wajen kafa gwamnatin hadin gwiwa a tsakanin jam’iyyun siyasar kasar 15.