Fitar da dan takarar Shugaban kasa Obasanjo ya maida ’yan Arewa wawaye – Farfesa Ango Abdullahi
Farfesa Ango Abdullahi Magajin Rafin Zazzau kuma Hakimin Yakawada a Jihar Kaduna yana daya daga cikin dattawan Arewa kuma jigo a kungiyar G34 da ta rikide zuwa Jam’iyyar PDP.