Kasashen Waje• Created December 28, 2012 17:50
Fiye da mutum dubu 45 suka mutu a rikicin Siriya
An salwantar da rayuka sama da dubu 45 a rikicin Siriya da aka fara tun cikin watan Maris din shekarar 2011, zuwa karshen wannan shekarar, inda ’yan adawa suka dauki makamai, a fadan da suke yi da gwamnatin kasar.