Ga wata can

Wani mutum ne ana cikin duban watan Azumi, sai ya ce: “Yauwa, ga wata can!” Sai duk mutane suka maida hankali a wurinsa domin su gani. Sai kawai gogan naka ya sake cewa: “Yauwa kuma ga wani ma can!” Da aka duba sai ya sake cewa: “Ga kuma wani can!” Sai mutane suka watse suna […]

Ga wata can
Ga wata can

Wani mutum ne ana cikin duban watan Azumi, sai ya ce: “Yauwa, ga wata can!” Sai duk mutane suka maida hankali a wurinsa domin su gani. Sai kawai gogan naka ya sake cewa: “Yauwa kuma ga wani ma can!” Da aka duba sai ya sake cewa: “Ga kuma wani can!” Sai mutane suka watse suna tsaki, sun gane ashe mahaukaci ne.
Daga Misbahu Gusau 08153351186

 

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno