Gaisuwar Ramadan

Gaisuwar Ramadan a gareku Manyan gobe tare da fatan kuna lafiya. A yau na kawo muku labarin Karen daji da tsuntsu. Labarin na bayani ne akan illar rashin cika alkawari. A sha karatu lafiya. Taku Amina Abdulahi

Gaisuwar Ramadan
Gaisuwar Ramadan

Gaisuwar Ramadan a gareku Manyan gobe tare da fatan kuna lafiya. A yau na kawo muku labarin Karen daji da tsuntsu. Labarin na bayani ne akan illar rashin cika alkawari. A sha karatu lafiya.

Taku Amina Abdulahi