Gaisuwar ta’aziyya

Wani Buzu ne babansa ya mutu, mutane suka je masa gaisuwar ta’aziyya, da ya fito ya ji abin da ya kawo su, sai ya ce: “Ku tashi, munafukai, bara da rakumina ya mutu, wa na gani a cikinku?”Daga Ado Ringim

Gaisuwar ta’aziyya
Gaisuwar ta’aziyya

Wani Buzu ne babansa ya mutu, mutane suka je masa gaisuwar ta’aziyya, da ya fito ya ji abin da ya kawo su, sai ya ce: “Ku tashi, munafukai, bara da rakumina ya mutu, wa na gani a cikinku?”
Daga Ado Ringim