Ganduje ya yi kira ga `yan takara su karbi kaddara

Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga `yan siyasa da su rungumi dukkanin hukuncin da suka samu a matsayin sakamakon zabe. Gandujen ya yi wannan kiran ne inda ya bayyana cewa, duba da yadda mutane suka fito don kada kuri’arsu, wannan ya nuna cewa dimokuradiyya ta samu zama a Najeriya. Gwamnan wanda […]

Ganduje ya yi kira ga `yan takara su karbi kaddara

Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga `yan siyasa da su rungumi dukkanin hukuncin da suka samu a matsayin sakamakon zabe.

Gandujen ya yi wannan kiran ne inda ya bayyana cewa, duba da yadda mutane suka fito don kada kuri’arsu, wannan ya nuna cewa dimokuradiyya ta samu zama a Najeriya.

Gwamnan wanda ya sami rakiyar mai dakinsa Hajiya Hafsa Umar Ganduje ya kada kuri’arsa a mazabarsa ta Ganduje da misalin karfe 9:00 na safe.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta