Ganin mabaraciya a mota mai tsada ya hada ta rigima da mai ba ta sadaka

Wata mata da ke tausayin wata mabaraciya a kasar Amurka, a duk sa’adda za ta wuce in ya ganta sai ya bat a kudi. Matar dai tana bara ne a kan titin birnin Oklahoma na kasar Amurka. Wannan tsohuwa ’yar shekara 78, tana rike da wata alama mai dauke da rubutu da ke nuni da […]

Ganin mabaraciya a mota mai tsada ya hada ta rigima da mai ba ta sadaka
Ganin mabaraciya a mota mai tsada ya hada ta rigima da mai ba ta sadaka

Wata mata da ke tausayin wata mabaraciya a kasar Amurka, a duk sa’adda za ta wuce in ya ganta sai ya bat a kudi. Matar dai tana bara ne a kan titin birnin Oklahoma na kasar Amurka. Wannan tsohuwa ’yar shekara 78, tana rike da wata alama mai dauke da rubutu da ke nuni da cewa, tana bukatar kudin da za ta ci abinci, a cewar mai ba ta sadaka.

Wannan matashi, mai suna Daniel Ayala ya sha bai wamatarkudi, har ma a lokutan da ba shi da isassun kudin da zai sayi abincin rana. Wata rana kawai, sai Ayala ya hango wannan mata a cikin wata kankareriyar motamai tsada, kirar Fiat ta shekarar 2013. Wannan al’amari dai ya yi matukar harzuka shi, don haka ya je inda matar ta ajiye motarta ya dinga kwarara mata bakaken maganganu.
Wata mata, mai suna Brandi Newman da al’amarin ya auku a gabanta,sai kawai tashiga daukar rigimar Ayala da mabaraciya, ta kuma yada a shafukan sadarwa na facebook, inda akalla mutummiliyan uku da dubu 200 suka gani.
Lokacin da Ayala tatunkari tsohuwa, sai jikokinta suka fito, sukabayyana wa Newman cewa, ai kakarsu tana dalasisin yin bara,don haka ba ta saba wa doka ba.