Garba Isah: Gurgun da ya shahara a sana’ar walda
Malam Garba Isah wanda Gurgu ne da ya shahara a fannin sana`ar walda a Garin Potiskum da ke Jihar Yobe, ya dade yana kere-keren abubuwan da suka hada da kekunan Guragu da Gadajen karfe da kofofin zamani, amma daga bisani ya mayar da hankali a waldar da aka wa lakabi da “A taimaki Alhaji”