Gasar cin kofin Afirka karo na 29 An kwana ana shagulgula a Legas saboda nasarar da Super Eagle ta samu

An shafe daren ranar Lahadin da ta gabata ana gudanar da kade-kade da raye-raye da shaye-shaye a sassa da dama na Jihar Legas domin yin murnar nasarar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagle ta samu a kan takwararta ta kasar Barkina Faso.