Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Duk kasar da ta lashe kofin za ta tashi da Naira Miliyan 235

Hukumar shiyarwa da kuma kula da harkokin wasan kwallon kafa ta Afirka CAF ta fitar da tsarin bayar da kyaututtuka ga kasashen da suke fafatawa a gasar cin kofin Afirka karo na 29