Gasar cin kofin Afirka karo na 29 Keshi ya janye takardar barin aiki
Kocin Super Eagles da ya taimaka kungiyar ta lashe kofin Afirka karo na uku a makon jiya,Stephen Keshi ya yanke shawarar janye takardar barin aiki da ya aika wa Hukumar kula da wasan kwallo ta kasa NFF