Gasar cin kofin kalubale na Ingila: Gobe Crystal Palace za ta hadu da Man United

A gobe Asabar 21 ga wannan wata da muke ciki ne za a yi wasan karshe na gasar cin kofin kalubale (FA) na Ingila.  kungiyar kwallon kafa ta Crystal Palace ce za ta hadu da kulob din Manchester United a wasan karshe. 

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa