Gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Turai: Bayern ta yi wasan kura da Arsenal

A ranar Talatar da ta gabata ne aka yi wasan zakarun kulob-kulob na Turai (UEFA Champions League) a tsakanin kulob din Arsenal da ke Ingila da na Bayern Munich da ke Jamus a filin wasa na Emirates da ke Landan.