Gasar Starlinks Award 2013: An zabi ’yan wasa da fina-finan da za su fafata
A yanzu dai an kammala zabar ’yan wasa da kuma fina-finan da za su fafata yayin gasar Starlinks Award ta shekarar 2013 da za a gudanar a garin Kaduna a watan Yuli mai zuwa.