Gaskiyar magana a kan maganin sanyin mara
Illolin amfani da magungunan sanyin mara barkatai daga bakin masana.
Domin sauke shirin latsa nan
A yayin da mutane ke shan magungunan gargajiya na sanyin mara, wasu matan na karawa da yin cushe a al’aurarsu domin magance cutar.
Likitoci sun fayyace abin da ya kamata masu irin wannan matsala su yi, da kuma irin illolin da amfani barkatai da magungunan sanyin mara ke yi ga lafiyar dan Adam.