George Weah ya lashe zaben Laberiya

Tsohon dan wasan kwallon kafa, George Weah ya samu nasarar lashe zaben shugabancin kasar Laberiya bayan ya samu nasarar lashe yanki 12 daga yankin zaben 15 da ake kira counties. Weah ya sanar da nasarar da ya samu ne a shafinsa na Twitter, inda ya ce, “Ina matukar godiya ga iyalai da abokanan arziki da […]

George Weah ya lashe zaben Laberiya

Tsohon dan wasan kwallon kafa, George Weah ya samu nasarar lashe zaben shugabancin kasar Laberiya bayan ya samu nasarar lashe yanki 12 daga yankin zaben 15 da ake kira counties.

Weah ya sanar da nasarar da ya samu ne a shafinsa na Twitter, inda ya ce, “Ina matukar godiya ga iyalai da abokanan arziki da sauran magoya baya da suka tsaya tare da nit un lokacin da ake fafutukar neman zabe, har zuwa yanzu.