Gfresh zai sake aure bayan rabuwa da Sadiya Haruna

Tauraron TikTok Gfresh Al’ameen ya sanar da ƙudirinsa na sake aure bayan rabuwa da matarsa Sayyada Sadiya Haruna. A baya-bayan nan ne dai aka ɗaura aure tsakanin taurarin TikTok ɗin guda biyu. Sai dai Gfresh Al’ameen ya wallafa cewa sun rabu da Sadiya Haruna duk da dai bai sake ta ba. Wata Sabuwa: Auren G-Fresh […]

Gfresh zai sake aure bayan rabuwa da Sadiya Haruna

Tauraron TikTok Gfresh Al’ameen ya sanar da ƙudirinsa na sake aure bayan rabuwa da matarsa Sayyada Sadiya Haruna.

A baya-bayan nan ne dai aka ɗaura aure tsakanin taurarin TikTok ɗin guda biyu.

Sai dai Gfresh Al’ameen ya wallafa cewa sun rabu da Sadiya Haruna duk da dai bai sake ta ba.

Wata Sabuwa: Auren G-Fresh Al-Ameen da Sadiya Haruna na nan daram

Kuma zai ƙara aure kasancewar ba zai iya zama ba mata ba.

Sai dai kawo yanzu ba a ji martanin uwargida Sadiya Haruna game da wannan batu ba.

Kotu ta ɗaure Farfesa shekara 3 kan aikata maguɗin zaɓe

Ɗan sanda ya harbe kansa har lahira a Nasarawa

’Yan sanda sun kama baƙin haure 165 a Kebbi

Gobara ta yi ajalin almajirai 17 a Zamfara