Gidan sinima ya koma masallacin Juma’a a Gombe

Bayan shekara 34 a matsayin gidan sinima, mamallakin gidan sinima na Miyetti da ke garin Gombe , Alhaji Abubakar Yaya Arabi, ya mayar da shi masallacin Juma’a.