Gini Ya Fado Kan Mutane 11 a Kano

Wani gini ya fado kan ma’aikata suna tsaka da aikin gini a unguwar Kuntau da ke Karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano a safiyar Juma’a. Aminiya ta rawaito cewa akalla mutane 11 lamarin ya rutsa da su, kuma yanzu haka Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Kano na ci gaba aikin ceto domijb da zakulo su. […]

Gini Ya Fado Kan Mutane 11 a Kano

Wani gini ya fado kan ma’aikata suna tsaka da aikin gini a unguwar Kuntau da ke Karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano a safiyar Juma’a.

Aminiya ta rawaito cewa akalla mutane 11 lamarin ya rutsa da su, kuma yanzu haka Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Kano na ci gaba aikin ceto domijb da zakulo su.

Mutane biyu daga ciki da aka samu nasarar kubutar da su dai na nan da ransu, kuma tuni aka garzaya da su asibiti domin ba su agajin gaggawa.

Dangote ya karya farashin man fetur

An miƙa wa Majalisar Kano ƙorafin ƙara wa’adin manyan ma’aikatan gwamnati

Matasa 150 Sun Halarci Gasar Kirkire-Kirkiren Fasaha a Kano

APC ta kori tsohon Gwamnan Osun, Aregbesola daga jam’iyyar