Girgizar kasa ta hallaka mutum 120 a Italiya
Firayi Ministan kasar Italiya Mista Matteo Renzi ya ce daruruwan mutane ne suka hallaka a wata girgizar kasa da ta shafi yankuna masu duwatsu na tsakiyar kasar. Ya zuwa rubuta wannan labari an samu labarin mutuwar kimanin mutane 247.