Gobara a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja

Gobara ta tashi a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya. Wakilanmu sun ce wutar ta fara ci ne daga saman dogon benen. Tuni dai jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya suka isa wajen domin kashe wutar da ta tashi.

Gobara a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja

Gobara ta tashi a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya.

Wakilanmu sun ce wutar ta fara ci ne daga saman dogon benen.

Tuni dai jami’an hukumar kashe gobara ta tarayya suka isa wajen domin kashe wutar da ta tashi.