Gobara ta kone shaguna 7 a kasuwar Jos

Rahotanni na cewa, a jiya Laraba ne aka samu tashin gobara a kasuwar Gangare da ke karamar hukumar Jos ta Arewa jihar Filato. Gobarar dai ta kai sa’o’i biyu tana ci kafin hukumar kashe gobara ta yi nasarar kashe wutar. Shugaban kungiyar ‘yan tireda na kasuwar Mahmood Sa’ad, ya bukaci gwamnatin jihar da gwamnatin tarayya […]

Gobara ta kone shaguna 7 a kasuwar Jos

Rahotanni na cewa, a jiya Laraba ne aka samu tashin gobara a kasuwar Gangare da ke karamar hukumar Jos ta Arewa jihar Filato.

Gobarar dai ta kai sa’o’i biyu tana ci kafin hukumar kashe gobara ta yi nasarar kashe wutar. Shugaban kungiyar ‘yan tireda na kasuwar Mahmood Sa’ad, ya bukaci gwamnatin jihar da gwamnatin tarayya da su tallafa wa wadanda suka yi asarar dukiyoyinsu.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta