Gobara ta tashi a gidan talabijin na ARTV da ke Kano
Ya zuwa yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba.
Yadda motar ‘yan kwana-kwana take kokarin kashe wutar
Wata gobara ta tashi a gidan talabijin na Abubakar Rimi (ARTV), mallakin Gwamnatin Jihar Kano.
Ya zuwa yanzu dai ba a san musabbabin tashin gobarar ba, amma ’yan kwana-kwana na can na kokarin kashe ta.
Muna tafe da karin bayani…