Gobara ta tashi a makarantar Shaikh Albani a Zariya

Wani sashi na makarantar marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zariya, mai suna Albani Science Academy da ke Gaskiya Layout gundumar Tukur Tukur Karamar hukumar Zariya ya kama da wuta. Gobarar ta fara ne da misalin karfe 12 na ranar Laraba, inda dalibi daya ya rasa ransa. Dalibin da ya rasa ransa mai suna Abdulrahman Umar […]

Gobara ta tashi a makarantar Shaikh Albani a Zariya

Wani sashi na makarantar marigayi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zariya, mai suna Albani Science Academy da ke Gaskiya Layout gundumar Tukur Tukur Karamar hukumar Zariya ya kama da wuta.

Gobarar ta fara ne da misalin karfe 12 na ranar Laraba, inda dalibi daya ya rasa ransa.

Dalibin da ya rasa ransa mai suna Abdulrahman Umar Doko, mai kimanin shekara 15 wanda ke aji 3 na matakin karamar sakandare (JSS 3).

Wani sashe na ginin makarantar

W